Mambobin jam’iyyar PDP sun gudanar da zanga-zanga zuwa ofishin hukumar tsaron farin kaya (DSS) da fadar gwamnatin jihar Ribas ...
A cewar sammacin, tsohon gwamnan zai halarci zaman kotun na rana r 24 ga watan Oktoba domin amsa tuhume-tuhumen sannan zai ...
Mai Shari’a Aboki ta tsayar da ranar 10 ga watan Oktoba domin yin hukunci a kan bukatar, ta kuma bada umarnin like dukkanin ...
Shugaba Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris sun yi balaguro a ranar Laraba, inda suka kai ziyara yankunan kudu maso ...
Taron dimbin shugabannin kasashen duniya, wanda ya kasance kololuwar gangamin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
Lauyansa ya ce lafiyar al-Bashir tana tabarbare wa a baya bayan nan, yana mai cewa amma yanayin bai tsananta ba.
A yau Alhamis, Majalisar Wakilai, ta amince da kudirin bincikar zarge-zargen almundahanar da wani mawallafi a kafafen sada ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Al’amarin ya hada da wani kwale-kwale dake dauke da fasinjoji wanda ya nutse a cikin ruwan ambaliya, abinda yayi sanadiyar ...
Harin an kai shi ne a kan dakarun sa kai na RSF, a wani mataki na farmakin soja mafi girma tun bayan barkewar rikicin.